Najeriya ta cika shekaru hamsin da samun 'yancin kai
Najeriya ta cika shekaru hamsin da samun 'yancin kai daga turawan mulkin mallaka na Burtaniya. A ranar 1 ga Oktoban shekarar 1960 aka mika wa Pira Minista na farko Sir Abubakar Tafawa Balewa mulkin kai na kasar da ta fi yawan al'umma a nahiyar Afrika.
Keine Kommentare:
Kommentar veröffentlichen